Hukumomin kasar Sweden sun sanar da cewa ba za su sabunta takardar izinin zama dan gudun hijira dan kasar Iraki kirista da ya wulakanta Kur'ani a wannan kasa ba, kuma za a kore shi daga kasar.
Lambar Labari: 3490049 Ranar Watsawa : 2023/10/27
Alkahira (IQNA) Yasser Mahmoud Abdul Khaliq Al-Sharqawi (an haife shi a shekara ta 1985) yana daya daga cikin mashahuran makarantun kur'ani mai tsarki a kasar Masar da ma duniyar musulmi, kuma ya bayyana a matsayin jakadan kur'ani a tarukan kasa da kasa da dama.
Lambar Labari: 3489610 Ranar Watsawa : 2023/08/08
Tehran (IQNA) Wani mamba a majalisar koli ta harkokin addinin musulunci ta kasar Masar ya sanar da cewa shirin tafsirin "Ma'ana ta Biyu" ta hanyar bidiyo na tsawon mintuna uku a cikin harshen kasar Masar a shirye yake da a watsa shi cikin sauki da fahimta ga jama'a a dandalin sada zumunta na YouTube.
Lambar Labari: 3487424 Ranar Watsawa : 2022/06/15
Tehran (IQNA) karatun kur'ani mai tsarki tare da makaranci Sayyid Muhammad Jawad Hussaini
Lambar Labari: 3487335 Ranar Watsawa : 2022/05/24
Tehran (IQNA) Marigayi Sheikh Ragheb Mustafa Galush dan kasar Masar ya kasance a sahun gaba a cikin fitattun makaranta kur'ani na wannan zamani.
Lambar Labari: 3486908 Ranar Watsawa : 2022/02/05
Tehran (IQNA) Kungiyar masu karatun kur'ani mai tsarki a kasar Masar ta sanar da cewa, tana da niyyar zartar da dokar takaita karatun kur'ani da zaman makoki a kasar ga mambobin kungiyar masu karatun kur'ani mai tsarki kawai.
Lambar Labari: 3486772 Ranar Watsawa : 2022/01/02
Tehran (IQNA) tilawar kur'ani mai tsarki tare da mashahuran makaranta kur'ani mai tsarki na kasar Masar.
Lambar Labari: 3486731 Ranar Watsawa : 2021/12/26
Tehran (IQNA) Kamfanin da ya kirkiro wasan kwamfuta na Call of Duty Vanguard ya bayyana cewa ya cire wani bangare na wasan da aka ci zarafin musulmi.
Lambar Labari: 3486548 Ranar Watsawa : 2021/11/12
Tehran (IQNA) dan kasar Iran ya zo a mataki na farko a gasar kur'ani mai tsarki ta kasar Croatia
Lambar Labari: 3486353 Ranar Watsawa : 2021/09/26
Tehran (IQNA) Karatun kur'ani mai tsarki tare da Makaranci Jawad Sulaimani a hubbaren Imam Ridha (AS)
Lambar Labari: 3486177 Ranar Watsawa : 2021/08/07
Tehran (IQNA) Ahmad Mahdi makarancin kur'ani daga kasar Masar da yake karatu yankin Tatar na Rasha
Lambar Labari: 3485931 Ranar Watsawa : 2021/05/19
Tehran (IQNA) baje kolin kayayyakin da suka shafi kur'ani mai tsarki a kasar Uganda
Lambar Labari: 3485860 Ranar Watsawa : 2021/04/29
Tehran (IQNA) wani bangare na wani faifan bidiyo na Usataz Ahmad Mustafa Kamil fitaccen makaranci yana koyar da tilawar kur'ani.
Lambar Labari: 3485632 Ranar Watsawa : 2021/02/08
Tehran (IQNA) bababr cibiyar kur’ani ta kasar Jamus da ke da mazauni a birnin Hamburg ta saka tilawar kur’ani da Karim Mansuri ya gabatar.
Lambar Labari: 3485610 Ranar Watsawa : 2021/02/01
Tehran (IQNA) lambun kur’ani da ke birnin Dubai na hadaddiyar daular larabawa ya zama daya cikin muhimman wurare da mutane suke ziyarta a birnin.
Lambar Labari: 3485593 Ranar Watsawa : 2021/01/27
Tehran (IQNA) a yau ne aka cika cika shekaru dari da daya da haihuwar fitaccen makarancin kur’ani mai tsarki da ya shahara a duniya Muhammad Siddiq Minshawi.
Lambar Labari: 3485572 Ranar Watsawa : 2021/01/20
Tehran (IQNA) an bude makarantu da cibiyoyin kur’ani mai tsarki guda dubu 20 a cikin kasar Aljeriya.
Lambar Labari: 3485527 Ranar Watsawa : 2021/01/05
Tehran (IQNA) an nuna wani fallen shafin kur’ani mai tsarki mafi jimawa a duniya a kasar Burtaniya.
Lambar Labari: 3485388 Ranar Watsawa : 2020/11/22
Tehran (IQNA) mutumin nan dan kasar Danmark mai tsananin kiyayya da addinin muslunci Rasmus Paludan ya fuskani matsala a wasu kasashen turai tare da hana shi kona kur’ani.
Lambar Labari: 3485362 Ranar Watsawa : 2020/11/13
Tehran (IQNA) wata karamar yarinya ‘yar shekaru 6 ta hardace kur’ani mai tsarki a kasar Saudiyya.
Lambar Labari: 3485280 Ranar Watsawa : 2020/10/16